An bude yankin ZOOTOPIA a Disneyland dake Shanghai
2023-12-20 10:14:55 CMG Hausa
Yau an bude yankin ZOOTOPIA a wurin yawon shakarawa na Disneyland dake Shanghai, wannan shi ne yankin ZOOTOPIA na farko a duniya da aka gina bisa sinimar ZOOTOPIA.(Zainab Zhang)