Hainan: An fara amfani da hanyar mota da ta zagaye tsibirin
2023-12-19 10:59:35 CMG Hausa
An fara amfani da hanyar mota da ta zagaye tsibirin Hainan a kudancin kasar Sin, wadda tsayinta ya kai kilomita 988 baki daya. Hanyar ta hada wasu wuraren yawon shakatawa da ke tsibirin waje guda. (Tasallah Yuan)