logo

HAUSA

Jawabin shugaban CNSP zuwa ga ’yan kasa albarkacin cikon shekaru 65 da Nijar ta zama jamhuriya

2023-12-18 16:39:44 CGTN HAUSA

Ranar 18 ga watan Disamban shekarar 1958, kuma ranar 18 ga watan Disamaban shekarar 2023, shekaru 65 ke nan da kasar Nijar ta zama jamhuriya. Albarkacin wannan rana ce, shugaban kwamitin ceton kasa na CNSP, kuma shugaban kasa Abdourahamane Tiani ya isa da wani jawabi zuwa ga ’yan kasar Nijar a jajibirin bikin wannan rana.

Daga jamhuriyar Nijar, abokin aikinmu Mamane Ada, ya aiko mana da wannan rahoto.

Shin malam Mamane Ada me za’a rike cikin wannan jawabi。