logo

HAUSA

Ga yadda wasu sojojin kasar Sin suka yi aikin kawar da nakiyoyi a kasar Lebanon

2023-12-18 07:30:08 CMG Hausa

Ga yadda wasu sojojin kasar Sin wadanda suka yi aikin tabbatar da zaman lafiya a kasar Lebanon suka yi aikin kawar da nakiyoyi a kasar Lebanon. A kwanan baya, wadannan sojoji sun kammala aikin dake bisa wuyansu, na tabbatar da zaman lafiya a kasar Lebanon, suka dawo nan kasar Sin lami lafiya. (Sanusi Chen)