logo

HAUSA

Yawan hatsin da kasar Sin ta samar ya kai matsayin koli a shekarar 2023

2023-12-18 14:16:13 CMG Hausa

Filayen noma na kasar Sin ba su kai kashi 9 cikin 100 na dukkanin wadanda ake da su a fadin duniya ba, amma duk da haka kasar na ciyar da al'ummarta sama da su biliyan 1.4.