logo

HAUSA

Sabuwar kasuwa ta ba mazauna kauyuka damar samun karin kudin shiga

2023-12-15 15:16:36 CMG Hausa

A cikin shirin na yau, za mu leka wani sabon nau’in kasuwa dake cikin yankin karkara na kasar Sin, mu duba yadda take taimakawa mazauna kauyuka samun karin kudin shiga. (Bello Wang)