logo

HAUSA

Masana’antun kera na’urar sensor a Chongqing

2023-12-13 09:14:17 CMG Hausa

Birnin Chongqing na kasar Sin yana mai da hankali kan fasahohin zamani na kera na’urorin sensor domin samun ci gaba mai inganci, inda aka kafa yankin masana’antun kera na’urorin. (Jamila)