Kasar Sin na samar da gudunmowa ga karuwar tattalin arzikin duniya
2023-12-12 15:09:42 CGTN HAUSA
A cikin shirin yau, za mu mai da hankali kan yanayin da kasar Sin take ciki a fannin raya tattalin arziki, gami da samar da gudunmowa ga karuwar tattalin arzikin duniya: