Beijing: Ana kara fahimtar fasahar kogunan dutse ta hanyar zamani
2023-12-12 15:49:50 CMG Hausa
Kwanan baya, mutane na jin dadin kara fahimtar fasahar kogunan dutse a dakin nune-nunen kayayyakin tarihi na kasar Sin da ke nan Beijing, fadar mulkin kasar. (Tasallah Yuan)