logo

HAUSA

Yadda ’ya’yan itacen durian daga Vietnam suka bude kasuwannin kasar Sin

2023-12-12 19:56:09 CMG Hausa

 

Masu kallonmu, barka da war haka. Yanzu gundumar Hekou na lardin Yunnan dake kudu maso yammacin kasar Sin tana shigo da ’ya’yan itacen durian masu dimbin yawa daga kasar Vietnam, lamarin da ya habaka harkokin cinikayya a tsakanin kasashen biyu, wannan ’ya’yan itacen durian ta kuma samu karbuwa cikin manyan kasuwannin kasar Sin.