logo

HAUSA

Masana’antun zamani a Shaoxing

2023-12-11 10:07:29 CMG Hausa

An kafa cibiyar kirkire-kirkiren kimiyya da fasaha a birnin Shaoxing na lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin domin ciyar da masana’antun zamani gaba yadda ya kamata. (Jamila)