Yadda wata birgedin dake sarrafa motocin yaki take samun horo
2023-12-11 07:25:25 CMG Hausa
Yadda wata birgedin rundunar soji ta 7 ta kasar Sin dake sarrafa motocin yaki take samun horo ba dare ba rana a yankuna daban daban a watan Nuwamban da ya gabata. (Sanusi Chen)