Girbin kananan kabewa a lardin Jiangxi
2023-12-11 12:13:51 CMG Hausa
Yadda manoma ke himmatuwa wajen girbin kananan kabewa ke nan a gundumar Nanfeng dake birnin Fuzhou na lardin Jiangxi na kasar Sin. Noma tushen arziki! (Murtala Zhang)