logo

HAUSA

Mutum mafi tsufa a duniya da ya iya yin tsalle-tsalle daga sama

2023-12-08 16:37:00 CMG Hausa

Dorothy Hoffner, 'yar shekara 104, ta yi tsalle-tsalle daga sama tare da dan wasan tsalle-tsalle Derek Baxter yayin da ta zama mutum mafi tsufa a duniya da ya iya yin tsalle-tsalle daga sama. (Bilkisu Xin)