logo

HAUSA

Babban mutum-mutumin kankara

2023-12-05 11:13:31 CMG Hausa

Yadda ake kokarin gina mutum-mutumin kankara da tsayinsa zai kai mita 20 a wurin yawon shakatawa dake birnin Harbin na lardin Heilongjiang.(Zainab Zhang)