Yadda aka harba tauraron dan Adam na Masar
2023-12-05 15:49:42 CMG
Yadda kasar Sin ta yi amfani da rokar Long March-2C, wajen harba wani tauraron dan Adam Samfurin MISRSAT-2 na kasar Masar zuwa sararin samaniya, inda tauraron ya shiga falaki kamar yadda aka tsara.