logo

HAUSA

Sojojin kasa na kasar Amurka za su fara amfani da sabbin nau’ikan bindigogi a karshen shekarar

2023-12-04 08:55:29 CMG Hausa

Bisa labarin da aka bayar, an ce, daga rubu’in na hudun shekarar da muke ciki, sojojin kasa na kasar Amurka, za su fara amfani da sabon nau’in bindiga samfurin XM5, da bingar ruwa samfurin XM250, domin maye gurbin bindiga samfurin M4A1da M16A4, da bindigar ruwa samfurin M249. (Sanusi Chen)