Shugaban Kasar Sin Ya Jaddada Muhimmancin Raya Yankin Delta Na Kogin Yangtze
2023-12-02 16:39:52 CRI
Yankin Delta na kogin Yangtze yana taka muhimmiyar rawa a fannin kara azama kan samun daidaito wajen raya sassan kasar Sin. Yau bari mu mai da hankali kan yadda kasar take kokarin raya wannan yanki mai muhimmanci: