logo

HAUSA

Macen dake koyar da fasahar musamman da ake amfani da ita yayin daukar fina-finai ga mata

2023-12-01 01:04:34 CMG Hausa

Nasrin Teymouri, 'yar shekaru 30 da ta fito daga kasar Iran, kuma mai kula da tawagar fasahar musamman ta mata ta farko a Iran, mai suna Kheybar, tana koyar da fasahar musamman da ake amfani da ita yayin daukar fina-finai ga mata masu yin wasan kwaikwayo a Tehran, don karfafa musu gwiwa wajen samun amincewa da kansu a yayin da suke aiki. (Bilkisu Xin)