logo

HAUSA

Shanghai: cibiyar kirkire-kirkire da bunkasar tattalin arziki

2023-11-30 16:17:44 CMG Hausa

 

A ranakun Talata da Laraba ne, shugaban kasar Sin ya kai ziyarar aiki birnin Shanghai dake gabashin kasar Sin, birnin da ya shahara, ana daukarsa a matsayin cibiyar tattalin arziki da hada-hadar kudi ta kasar Sin. A kullum yana gudanar da bincike kan bude kofa ga kasashen waje, da sa kaimi ga bunkasuwar kirkire-kirkire.