logo

HAUSA

Me ya faru ga kasa da kasa tsawon shekaru 10 bayan da kasar Sin ta gabatar da manufar “saukaka fatara bisa hakikanin matsalolin da ake fuskanta”

2023-11-29 14:37:22 CRI

Me ya faru ga kasa da kasa tsawon shekaru 10 bayan da kasar Sin ta gabatar da manufar “saukaka fatara bisa hakikanin matsalolin da ake fuskanta”

A bana ne ake cika shekaru 10 tun bayan da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gabatar da manufar nan ta “saukaka fatara bisa hakikanin matsalolin da ake fuskanta”. A cikin shekarun 10 da suka wuce, manufar ba kawai ta taka muhimmiyar rawa wurin cimma nasarar yaki da talauci a kasar ba ne, har ma ta taimaka ga saukaka fatara ga dukkanin bil Adam, bisa hadin gwiwar da kasar Sin ta aiwatar tare da kasashen duniya.

A kasance tare da mu don jin karin haske. (Lubabatu)