logo

HAUSA

Tsarin tafiyar da harkokin titin Shuangjing

2023-11-29 19:16:08 CMG Hausa

Ana amfani da tsarin fasahohin zamani yayin tafiyar da harkokin titin Shuangjing dake yankin Chaoyang na birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Jamila)