logo

HAUSA

An bude bikin baje kolin hanyoyin samar da kayayyakin kasa da kasa na kasar Sin na farko

2023-11-29 11:00:41 CMG Hausa

A jiya ne aka bude bikin baje kolin hanyoyin samar da kayayyakin da ake amfani da su na kasa da kasa na kasar Sin karo na farko wato CISCE a birnin Beijing, wanda ya kasance baje kolin farko a duniya a matakin kasa da ya mai da hankali kan hanyoyin samar da kayayyaki.