Kamfanin hada maganin Sin
2023-11-27 14:29:18 CMG Hausa
Sabbin alkaluman ma’aikatar masana’antu da sadarwa ta kasar Sin sun nuna cewa, ya zuwa yanzu, adadin manyan kamfanonin hada magunguna ya kai sama da dubu 10 a fadin kasar. (Jamila)