logo

HAUSA

Ga yadda wasu jiragen saman yaki na kasar Sin suke samun horon ceto mutum a teku

2023-11-27 07:25:40 CMG Hausa

Ga yadda wasu jiragen saman yaki na kasar Sin suke samun horon ceto mutanen da suka fadi a cikin teku a sararin saman teku dake arewacin kasar. (Sanusi Chen)