logo

HAUSA

Baje kolin na’urar zamanin layin dogo

2023-11-27 14:26:29 CMG Hausa

An kaddamar da bikin baje kolin na’urorin fasahohin zamani na layin dogo na kasa da kasa na kasar Sin karo na 16 a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, inda kusan kamfanoni 400 daga kasashe da yankuna 14 suka halarci bikin. (Jamila)