logo

HAUSA

Babbar kasuwar cinikin dabbobi a garin Wantun na lardin Guizhou

2023-11-27 12:42:19 CMG Hausa

Nan wata babbar kasuwar cinikin dabbobi musamman shanu ke nan a garin Wantun, na sabon yankin Yilong na lardin Guizhou na kasar Sin. A kan yi cinikin dabbobi sama da dubu 2 a kowace rana a kasuwar, wadda ta kasance daya daga cikin manyan kasuwannin cinikin dabbobi guda biyar a lardin na Guizhou. (Murtala Zhang)