Palasdinawa da Isra’ila ta sako sun isa birnin Ramallah
2023-11-27 11:16:49 CMG
Yadda motar bas dauke da kashi na uku na Palasdinawa da Isra’ila ta sako ta isa birnin Ramallah da ke yammacin gabar kogin Jordan. Kamfanin dillancin labaran Palasdinu ya shaida cewa, a ranar 26 ga wata da dare,Isra’ila ta sako Palasdinawa 39