Yawon shakatawa kan kankara na kara samun karbuwa a kasar Sin
2023-11-26 21:08:57 CRI
A halin yanzu, yawon shakatawa a kan kankara yana kara samun karbuwa a sassa daban daban na kasar Sin, har ma a yankunan dake kudancin kasar mai yanayin dumi. Wannan ba ya rasa nasaba da abubuwan wasanni na zamani, da wurin yawon shakatawa mai kyau: