logo

HAUSA

Yarjejeniyar tsagaita wuta a zirin Gaza ta fara aiki a hukumance

2023-11-24 13:53:54 CMG Hausa

Da karfe 7 na safiyar yau Juma’a 24 ga wata bisa agogon wurin, yarjejeniyar tsagaita bude wuta tsakanin kungiyar Hamas da Isra'ila a zirin Gaza ta fara aiki a hukumance. (Mai fassara: Bilkisu Xin)