Ana gaggauta girbin masara a lardin Heilongjiang na kasar Sin
2023-11-24 17:11:26 CMG Hausa
Masu kallonmu, barka da war haka. A halin yanzu, gwamnatin lardin Heilongjiang dake arewa maso gabashin kasar Sin, tana gaggauta taimakawa manoman wurin wajen girbin masarar da ta nuna a karshen shekara.