logo

HAUSA

Ana mai da sharar robobi kayan masarufi daban daban

2023-11-24 09:25:40 CMG Hausa

Jama'a a birnin Nairobi na kasar Kenya suna tattara sharar robobi suna mai da shi kayan masarufi daban-daban na yau da kullum. (Bilkisu Xin)