Filin hakar iskar gas na Bozhong 19-6
2023-11-22 10:19:19 CMG Hausa
An kaddamar da babban filin hakar iskar gas na Bozhong 19-6 a kan tekun Bo na kasar Sin, lamarin da ya alamta cewa, kasar ta Sin ta shiga wani sabon mataki a bangaren. (Jamila)