logo

HAUSA

Bala'in ambaliyar ruwa ya faru a jihar Aceh

2023-11-22 21:27:14 CMG Hausa

Ga yadda bala'in ambaliyar ruwa ya faru a jihar Aceh dake kasar Indonesia a sakamakon ruwan sama mai tsanani da aka samu a kwanakin baya.(Zainab Zhang)