logo

HAUSA

5G dake amfani a kamfanin saka

2023-11-20 08:39:03 CMG Hausa

Wani kamfanin saka a birnin Changji dake jihar Xinjiang ta kasar Sin yana amfani da fasahar 5G da yanar gizon masana’antu domin samun ci gaba mai inganci. (Jamila)