logo

HAUSA

Baje kolin na’urorin sabbin fasahohi

2023-11-20 08:36:35 CMG Hausa

An kaddamar da bikin baje kolin na’urorin sabbin fasahohin zamani na kasa da kasa na kasar Sin karo na 25 a birnin Shenzhen na lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin. (Jamila)