logo

HAUSA

Busar da naman kifaye a birnin Lianyungang

2023-11-20 12:15:27 CMG Hausa

Yadda masunta suka busar da naman kifaye a wani kauye dake bakin teku a birnin Lianyungang na lardin Jiangsu dake gabashin kasar Sin, don sayar da su a kasuwa. (Murtala Zhang)