logo

HAUSA

Kasar Sin na kulawa da dattawa bisa tsari

2023-11-17 15:46:26 CMG Hausa

A cikin shirin yau, za mu ziyarci wasu ungwannin dake lardin Henan na kasar Sin, don mu duba yadda ake gudanar da aikin kula da tsoffi a can. (Bello Wang)