logo

HAUSA

An bude dakin nune-nunen zane-zane na yankin Xizang

2023-11-15 20:35:33 CMG Hausa

An bude dakin nune-nunen zane-zane na yankin Xizang a birnin Lhasa, wanda ya kasance aiki mai muhimmanci na yada al'adun yankin Xizang.(Zainab Zhang)