logo

HAUSA

Sin ta samu dimbin nasarori a fannin raya yankin Xizang

2023-11-14 15:36:34 CGTN HAUSA

 

Cikin shirinmu na yau za mu mai da hankali kan yankin Xizang na kasar Sin.

Ofishin watsa labarai na majalissar gudanarwar kasar Sin, ya fitar da wata takardar bayani game da manufofin JKS, mai mulki a kasar, don gane da jagorancin yankin Xizang mai cin gashin kansa a sabon zamani.