Taron dandalin FOCAC ta fannin raya noma
2023-11-14 23:04:39 CMG
Ga yadda baki da ke halartar dandalin tattauna hadin gwiwar aikin gona tsakanin Sin da Afirka, ke ziyartar sansanin bunkasa ayyukan gona na zamani da ke birnin Sanya na lardin Hainan na kasar Sin. Daga ranar 13 zuwa 15 ga watan nan, an gudanar da taron dandalin karo na biyu a birnin na Sanya.