Xuzhou: ma’aikatan wuta sun yi wa layuka kwaskwarima don tabbatar da samar da wutar lantarki yadda ya kamata
2023-11-14 10:02:14 CMG Hausa
A birnin Xuzhou da ke lardin Jiangsu na gabashin kasar Sin, ma’aikatan wuta sun yi wa layuka kwaskwarima don tabbatar da samar da wutar lantarki yadda ya kamata a lokacin hunturu. Sun cancanci a jinjina musu. (Tasallah Yuan)