logo

HAUSA

Girbin rogo a jihar Mongoliya ta gida

2023-11-13 12:49:43 CMG Hausa

Yadda aka yi girbin rogo ke nan a wani yankin karkara dake birnin Ordos dake jihar Mongoliya ta gida mai cin gashin kai ta kasar Sin. Noma tushen arziki. (Murtala Zhang)