logo

HAUSA

Dakin kimiyya da fasahar yanar gizo a Wuzhen

2023-11-13 13:39:01 CMG Hausa

An kaddamar da babban dakin nuna kimiyya da fasahar yanar gizo na kasa da kasa a garin Wuzhen dake lardin Zhejiang na kasar Sin. (Jamila)