logo

HAUSA

Sansanin ba da ilmin kashe gobara

2023-11-10 14:54:59 CMG Hausa

An kaddamar da sansanin ba da ilmomin kimiyya game da yadda ake kashe gobara a birnin Changchun, fadar mulkin lardin Jilin dake arewa maso gabashin kasar Sin. (Jamila)