logo

HAUSA

An kawo wasu sabbin kayayyaki da na hidimomi a bikin CIIE

2023-11-09 16:01:34 CMG Hausa

Ana ci gaba da gudanar da bikin baje-kolin kayayyakin da ake shigo da su kasar Sin wato CIIE karo na shida a birnin Shanghai dake gabashin kasar Sin, inda aka kawo wasu sabbin kayayyaki da na hidimomi, wadanda ke kunshe da fasahohin zamani iri-iri daga duk fadin duniya. Menene su? Ku biyo mu cikin shirin na yau.