logo

HAUSA

Na’urar raba kaya iri na zamani

2023-11-07 16:32:06 CMG Hausa

Ana amfani da na’urorin raba kayayyaki iri na zamani a cibiyar jigilar kayayyaki cikin sauri dake birnin Changchun na lardin Jilin dake arewa maso gabashin kasar Sin. (Jamila)