logo

HAUSA

Thursday,3 April

Harbin: Zubar dusar kankara ya haifar da dakatar da karatu a makarantun birnin

2023-11-07 09:50:12 CMG Hausa

Zubar dusar kankara a birnin Harbin da ke lardin Heilongjiang, ya haifar da dakatar da karatu a makarantun birnin. (Tasallah Yuan)