logo

HAUSA

Yadda birnin Shanghai ya kasance

2023-11-07 14:53:57 CMG

Birnin Shanghai ke nan da ke gabashin kasar Sin, inda yanzu haka ake gudanar da bikin baje kolin kayayyakin da ake shigowa da su kasar Sin (CIIE) karo na shida.