logo

HAUSA

Kera bututu a Alashankou

2023-11-07 16:17:54 CMG Hausa

Ma’aikata na kera bututun jigilar man fetur da iskar gas da ruwa a birnin Alashankou na jihar Xinjiang dake kasar Sin domin sayar da su zuwa ga kasuwar kasasashen dake tsakiyar Asiya. (Jamila)